YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 446 articles

Uber Ta Dakatar Da Ayyukanta A Najeriya Bayan Fiye Da Shekaru 10
Babban Labari, Labaran gida Sep 02, 2026

Uber Ta Dakatar Da Ayyukanta A Najeriya Bayan Fiye Da Shekaru 10

Kamfanin motocin haya ta manhaja, Uber, ya sanar da dakatar da ayyukansa a Najeriya da Uganda daga Laraba, 2 ga Satumban 2026, bayan shafe sama da she...

azubairu
Read More
NYSC Ta Yaba Wa Jami’an Tsaro Bayan Ceto ’Yan Bautar Ƙasa 16 A Kogi
Babban Labari, Labaran gida Sep 01, 2026

NYSC Ta Yaba Wa Jami’an Tsaro Bayan Ceto ’Yan Bautar Ƙasa 16 A Kogi

Hukumar Kula da Masu Bautar Ƙasa ta Najeriya, NYSC, ta yaba wa jami’an tsaro da sauran ƙungiyoyin da suka taka rawa wajen samun nasarar ceto ’ya...

azubairu
Read More
JNI ta musanta shirin kafa Hisbah a Jos ta Arewa
Babban Labari, Labaran gida Sep 01, 2026

JNI ta musanta shirin kafa Hisbah a Jos ta Arewa

Ƙungiyar Jama’atu Nasril Islam, JNI, a Jihar Filato ta musanta rahotannin da ke cewa wata ƙungiyar Musulmi na shirin kafa hukumar Hisbah a Ƙarama...

azubairu
Read More
Majalisar dokokin jihar Kano ta zartar da ƙudirin dokar kafa hukumar tattalin arziki ta jihar da Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranta.
Labaran gida Sep 01, 2026

Majalisar dokokin jihar Kano ta zartar da ƙudirin dokar kafa hukumar tattalin arziki ta jihar da Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranta.

Majalisar ta zartar da dokar kafa hukumar ne a zaman majalisar da aka gudanar a Ranar litinin bisa jagorancin shugaban ta Hon. Jibril Isma'il Falgore....

Adamu Abdullahi
Read More
Sarkin Kano Sanusi II ya jagoranci Sallar Gani a karon farko
Labaran gida, Nishadi Aug 31, 2026

Sarkin Kano Sanusi II ya jagoranci Sallar Gani a karon farko

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II, ya jagoranci Sallar Gani a birnin Kano a karon farko, yayin da ɗaruruwan mahaya dawakai suka fito domin gudanar ...

azubairu
Read More
An sayar da kujerun aikin Hajjin 2027 gaba ɗaya a Kano
Labaran gida Aug 31, 2026

An sayar da kujerun aikin Hajjin 2027 gaba ɗaya a Kano

Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da cewa an sayar da dukkan kujeru 3,050 da aka ware wa jihar domin gudanar da aikin Hajjin shekarar ...

azubairu
Read More
Fiye da mutum 2,000 sun koma PDP daga APC, ADC da NDC a Yobe
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 31, 2026

Fiye da mutum 2,000 sun koma PDP daga APC, ADC da NDC a Yobe

Fiye da mutum 2,000 ne suka sauya sheƙa zuwa jam’iyyar PDP daga jam’iyyun APC, ADC da NDC a ƙaramar hukumar Nangere da ke jihar Yobe, gabanin ba...

azubairu
Read More
Atiku Ya Soki Tafiyar Tinubu Zuwa Turai, Ya Ce Ƙasa Na Bukatar Shugabanci
Labaran gida, Siyasa Aug 31, 2026

Atiku Ya Soki Tafiyar Tinubu Zuwa Turai, Ya Ce Ƙasa Na Bukatar Shugabanci

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a zaɓen 2027, Atiku Abubakar, ya soki tafiyar Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zuwa Turai, yana m...

azubairu
Read More
Shugaba Tinubu zai bar Abuja a yau domin tafiya Turai don fara  hutun makonni uku cikin hutunsa na shekara - shekara
Labaran gida Aug 30, 2026

Shugaba Tinubu zai bar Abuja a yau domin tafiya Turai don fara hutun makonni uku cikin hutunsa na shekara - shekara

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja a yau domin tafiya Turai, inda zai fara hutun makonni uku a matsayin wani bangare na hutunsa na shekara-...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnati Ta Gargadi Al’ummomi 915 Kan Barazanar Ambaliyar Ruwa
Babban Labari, Labaran gida Aug 29, 2026

Gwamnati Ta Gargadi Al’ummomi 915 Kan Barazanar Ambaliyar Ruwa

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta gargadi al’ummomi 915 da ke cikin jihohi 19 da Babban Birnin Tarayya Abuja kan yiwuwar fuskantar babbar barazanar amb...

azubairu
Read More
Amurka Na Shirin Janye Sojoji Kimanin 200 Daga Najeriya
Labaran gida, Labaran Ketare, Tsaro Aug 29, 2026

Amurka Na Shirin Janye Sojoji Kimanin 200 Daga Najeriya

Ma’aikatar Tsaron Amurka, Pentagon, na shirin janye kimanin sojojin Amurka 200 daga Najeriya, watanni bayan tura su kasar domin taimakawa wajen yaki...

azubairu
Read More
Yan Sanda Sun Kama Likitoci Biyu Kan Zargin Safarar Mutane Da Cire Ƙoda A Nasarawa
Labaran gida, Lafiya Aug 29, 2026

Yan Sanda Sun Kama Likitoci Biyu Kan Zargin Safarar Mutane Da Cire Ƙoda A Nasarawa

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta kama wasu mutane huɗu da ake zargi da hannu a wata ƙungiyar safarar mutane da kuma cire sassan jikin bil’adama ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!