YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 312 articles

Putin ya bayar da umarnin dakatar da hare-hare kan Kyiv na kwanaki uku
Babban Labari, Labaran Ketare, Tsaro Sep 05, 2026

Putin ya bayar da umarnin dakatar da hare-hare kan Kyiv na kwanaki uku

Fadar gwamnatin Rasha, Kremlin, ta ce Shugaba Vladimir Putin ya bayar da umarnin dakatar da hare-haren da ake kai wa Kyiv na tsawon kwanaki uku, a dai...

azubairu
Read More
An ceto ma’aikata biyu da ransu bayan sama da mako guda a cikin rami a Nepal
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 04, 2026

An ceto ma’aikata biyu da ransu bayan sama da mako guda a cikin rami a Nepal

An ceto wasu ma’aikata biyu da ransu daga tashar samar da wutar lantarki ta ruwa ta Trishuli 3A a Nepal, sama da mako guda bayan wata mummunar ambal...

azubairu
Read More
Fiye da mutane 900 sun mutu a Gaza tun farkon shekarar – Ma’aikatar Lafiya
Labaran Ketare Sep 04, 2026

Fiye da mutane 900 sun mutu a Gaza tun farkon shekarar – Ma’aikatar Lafiya

Fiye da mutane 900 ne suka mutu sakamakon hare-haren Isra’ila a Zirin Gaza tun farkon wannan shekara, duk da yarjejeniyar tsagaita wutar da aka cimm...

azubairu
Read More
Shugaban Sojin Sudan Burhan Ya Ziyarci Fagen Yaƙi a Jihar Blue Nile
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 03, 2026

Shugaban Sojin Sudan Burhan Ya Ziyarci Fagen Yaƙi a Jihar Blue Nile

Shugaban gwamnatin riƙon ƙwarya kuma babban kwamandan sojin Sudan, Abdel Fattah al-Burhan, ya gudanar da rangadin duba shirin yaƙi na sojojin ƙasa...

azubairu
Read More
Majalisar Ɗinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Ƙarin Tashin Hankali Tsakanin Amurka Da Iran
Labaran Ketare Sep 03, 2026

Majalisar Ɗinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Ƙarin Tashin Hankali Tsakanin Amurka Da Iran

Kakakin Majalisar Ɗinkin Duniya, Stéphane Dujarric, ya ce Babban Sakataren Majalisar, António Guterres, na matuƙar damuwa da sake barkewar musayar...

azubairu
Read More
Iran Ta Kai Hari Kan Sansanonin Sojin Amurka a Kuwait – Tasnim
Labaran Ketare Sep 03, 2026

Iran Ta Kai Hari Kan Sansanonin Sojin Amurka a Kuwait – Tasnim

Sa’a guda bayan da rundunar sojin Kuwait ta sanar da cewa tsarin kariyar sararin samaniyar ƙasar ya yi nasarar dakile hare-haren makamai masu linza...

azubairu
Read More
Mutane 252 Sun Mutu Sakamakon Cutar Zazzaɓin Lassa A Najeriya
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Mutane 252 Sun Mutu Sakamakon Cutar Zazzaɓin Lassa A Najeriya

Cibiyar Yaƙi da Cututtuka ta Najeriya, NCDC, ta ce aƙalla mutane 252 ne suka mutu sakamakon cutar zazzaɓin Lassa a Najeriya tun farkon shekarar 202...

azubairu
Read More
Kawu Sumaila Ya Bukaci APC Ta Tausasa Harshe A Kamfen Din 2027
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Kawu Sumaila Ya Bukaci APC Ta Tausasa Harshe A Kamfen Din 2027

Sanata Abdulrahman Kawu Sumaila, mai wakiltar Kano ta Kudu a Majalisar Dattawan Najeriya, ya shawarci jam’iyyar APC da ta yi amfani da kalamai masu ...

azubairu
Read More
Cutar Mashaƙo Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane 23 A Filato
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Cutar Mashaƙo Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane 23 A Filato

Cutar Mashaƙo na ci gaba da yaɗuwa a wasu sassan jihohin Filato, Katsina da Kano, inda ta yi sanadin mutuwar mutane da dama tare da janyo rashin laf...

azubairu
Read More
Iran Ta Ce Ta Kai Hare-Haren Jiragen Sama Marasa Matuka Kan Sansanonin Amurka
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Iran Ta Ce Ta Kai Hare-Haren Jiragen Sama Marasa Matuka Kan Sansanonin Amurka

Sojojin Iran sun sanar da cewa sun kai hare-hare da jiragen sama marasa matuƙa (drones) kan wasu sansanonin sojojin Amurka da ke Bahrain da Hadaddiya...

azubairu
Read More
Jagoran Iran Ya Yi Kira Ga Ƙasashen Musulmi Su Haɗa Kai Kan Amurka Da Isra’ila
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Jagoran Iran Ya Yi Kira Ga Ƙasashen Musulmi Su Haɗa Kai Kan Amurka Da Isra’ila

Jagoran Addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya yi kira ga shugabannin ƙasashen Musulmi, musamman na Gabas ta Tsakiya da yankin Tekun Fasha, da su haɗa k...

azubairu
Read More
Trump Ya Musanta Rahoton Cewa Amurka Na Son Iran Ta Koma Teburin Tattaunawa
Labaran Ketare Sep 02, 2026

Trump Ya Musanta Rahoton Cewa Amurka Na Son Iran Ta Koma Teburin Tattaunawa

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya musanta wani rahoto da kafar yaɗa labarai ta ABC News ta wallafa, wanda ya ce gwamnatinsa na ƙoƙarin tilasta Iran...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!