Sojojin Amurka uku sun mutu a hare-haren da ake dangantawa da Iran – CENTCOM
Rundunar Sojin Amurka ta Tsakiya (CENTCOM) ta sanar da cewa sojojinta uku sun mutu cikin kwanaki biyu sakamakon hare-haren da ake dangantawa da Iran, ...
Read More
Showing 734 articles
Rundunar Sojin Amurka ta Tsakiya (CENTCOM) ta sanar da cewa sojojinta uku sun mutu cikin kwanaki biyu sakamakon hare-haren da ake dangantawa da Iran, ...
Read More
Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Borno, Usman Tar, ya tabbatar da cewa ɗalibai uku sun mutu yayin musayar wuta tsakanin dakarun sojin Najeriya da m...
Read More
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation HADIN KAI sun kama wani mutum ɗan ƙasar Sudan mai suna Musa Fashir, mai shekaru 32, wanda ake z...
Read More
Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya karɓi ragamar shugabancin Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS), a daidai lo...
Read More
Hukumomi a ƙasar Guyana sun ce wani jirgin ruwa da ke ɗauke da fasinja 116 ya nutse a gabar Tekun Atlantika, inda kawo yanzu aka ceto mutum takwas k...
Read More
Ƙungiyar makamashin nukiliya ta Iran ta sanar da cewa Amurka ta kai hari kan wani sansanin nukiliya da ake ginawa a kudu maso yammacin kasar a yau La...
Read More
Kwamitin gudanar da zaɓen Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (ECNBA) ya ayyana Oyinkansola Badejo-Okusanya a matsayin shugabar Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (...
Read More
SERAP ta bukaci Majalisar Dokoki ta Kasa da ta janye kudirin gyaran Dokar Kare Bayanai ta Najeriya na 2026, tana mai cewa wata hanya ce ta bayan fage ...
Read More
Hukumomi a arewacin Mali sun ce mayaƙan Tuareg masu neman ɓallewa tare da mayaƙan ƙungiyoyin masu iƙirarin jihadi sun kashe aƙalla sojojin Mali ...
Read More
Shugaban ƙasar Lebanon, Joseph Aoun, ya bar birnin Beirut zuwa Washington, inda ake sa ran zai gana da shugaban Amurka, Donald Trump, kamar yadda fad...
Read More
Rahotanni daga kafafen yaɗa labarai na Kenya sun ce wasu masu kutse ta intanet sun kutsa cikin shafin intanet na fadar shugaban ƙasar, William Ruto,...
Read More
Babbar Kotun Tarayya da ke Minna, Jihar Neja, ta yi watsi da wata buƙata da aka gabatar domin sauya sunayen ɓangarorin da ke cikin ƙarar da ke ƙal...
Read More