Gwamnatin Iran ta yi alƙawarin kammala gyaran gidajen da yaƙi ya lalata zuwa Yuli
Mai magana da yawun Gwamnatin Birnin Tehran, Abdul Motahar Mohammadkhani, ya bayyana cewa ana sa ran kammala dukkan ayyukan da suka shafi sake gina da...
Read More
Showing 312 articles
Mai magana da yawun Gwamnatin Birnin Tehran, Abdul Motahar Mohammadkhani, ya bayyana cewa ana sa ran kammala dukkan ayyukan da suka shafi sake gina da...
Read More
Wani ɗan majalisar dokokin Iran, Jafar Pourkabagani, ya bayyana cewa ƙasar ta yi asarar da ta kai kusan dala biliyan huɗu a filin gas na South Pars...
Read More
Babu tabbataccen wanda zai lashe kofin Champions League har sai an buga wasan ƙarshe, amma PSG da Arsenal duka suna da dalilan da ke sa magoya bayans...
Read More
Yarima Saud bin Mishal bin Abdulaziz, mataimakin gwamnan yankin Makkah kuma mataimakin shugaban Kwamitin Dindindin na Hajj da Umrah, ya bayyana cewa k...
Read More
Hukumomi a Kenya sun kama ɗalibai takwas bisa zargin suna da hannu a mummunar gobarar da ta tashi a wata makarantar kwana ta ƴanmata da ke Gilgil, w...
Read More
Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya nemi ƙarin kuɗaɗe domin taimaka wa Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo wajen ya...
Read More
Babban jami'in manufofin kasashen waje na kungiyar, Kaja Kallas, shi ne ya bayyana haka bayan taron ministocin harkokin wajen ƙungiyar da aka yi a ƙ...
Read More
Amurka na ƙara matsa wa Iran lamba ta hanyar sabbin matakan takunkumin tattalin arziƙi, da nufin tilasta mata buɗe Mashigar Hormuz.Sakataren Kuɗin...
Read More
Wani rahoto da ake danganta shi da Amurka ya yi zargin cewa wasu Fulani masu ɗauke da makamai na ci gaba da mamaye gonakin Kiristoci tare da kai hare...
Read More
Isra’ila ta kai hari a birnin Beirut, babban birnin Lebanon, karo na biyu tun bayan fara aiki da yarjejeniyar tsagaita wuta a watan da ya gabata.Dak...
Read More
Jirgin farko da ke ɗauke da ‘yan Ghana da aka kwashe daga Afirka ta Kudu saboda tashin hankalin da ya shafi adawa da baƙin haure ya isa birnin Acc...
Read More
Wani rahoto daga Hukumar Kula da ‘Yancin Addini ta Amurka (USCIRF) ya yi zargin cewa akwai kusan masu ɗauke da makamai 30,000 da ke gudanar da hare...
Read More