YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 446 articles

Tarayyar Turai ta ba Venezuela tallafin jin ƙai na dala miliyan 23
Labaran gida, Labaran Ketare Jul 16, 2026

Tarayyar Turai ta ba Venezuela tallafin jin ƙai na dala miliyan 23

Tarayyar Turai (EU) ta sanar da ƙarin tallafin jin ƙai na kusan dala miliyan 23 ga ƙasar Venezuela, domin tallafa wa waɗanda girgizar ƙasar da ta...

azubairu
Read More
Kotu ta ba da umarnin ƙwace kadarori kusan 48 da ake alaƙanta su da tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami
Babban Labari, Labaran gida Jul 16, 2026

Kotu ta ba da umarnin ƙwace kadarori kusan 48 da ake alaƙanta su da tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin ƙwace kadarori kusan 48 da ake alaƙanta su da tsohon Ministan Shari'a kuma tsohon Babban Lauyan Ta...

azubairu
Read More
NIHSA ta yi gargaɗin yiwuwar ambaliya a jihohi 14 na Najeriya
Babban Labari, Labaran gida Jul 16, 2026

NIHSA ta yi gargaɗin yiwuwar ambaliya a jihohi 14 na Najeriya

Hukumar Kula da Madatsun Ruwa ta Najeriya (NIHSA) ta yi gargaɗin cewa akwai yiwuwar samun ambaliya a wasu sassan jihohi 14 na ƙasar tsakanin 14 zuwa...

azubairu
Read More
Najeriya ta kammala kwaso 'yan ƙasarta daga Afirka ta Kudu
Labaran gida, Labaran Ketare Jul 15, 2026

Najeriya ta kammala kwaso 'yan ƙasarta daga Afirka ta Kudu

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kammala aikin kwaso 'yan ƙasar da suka maƙale a Afirka ta Kudu sakamakon ƙazancewar zanga-zangar ƙyamar baƙi da ta...

azubairu
Read More
Barau Jibrin, Allah ne ya saka wa Remi Tinubu da mukamin Uwargidan Shugaban Ƙasa
Labaran gida, Siyasa Jul 15, 2026

Barau Jibrin, Allah ne ya saka wa Remi Tinubu da mukamin Uwargidan Shugaban Ƙasa

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya bayyana cewa jajircewa da sadaukarwar da Sanata Oluremi Tinubu ta nuna a lokacin da ...

azubairu
Read More
INEC ta karɓi jerin 'yan takarar ADC na ɓangaren David Mark, ta yi watsi da na Nafiu Bala
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Jul 15, 2026

INEC ta karɓi jerin 'yan takarar ADC na ɓangaren David Mark, ta yi watsi da na Nafiu Bala

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa ta karɓi jerin sunayen 'yan takarar jam'iyyar ADC da ɓangaren da Sanata David Mark ke ...

azubairu
Read More
Gwamnati ta yi watsi da kiraye-kirayen kawo ƙarshen afuwar tubabbun 'yan ta'adda
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jul 15, 2026

Gwamnati ta yi watsi da kiraye-kirayen kawo ƙarshen afuwar tubabbun 'yan ta'adda

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sake jaddada aniyarta na ci gaba da aiwatar da shirin yafewa, karɓar makamai da kuma sake shigar da tubabbun 'yan ta'a...

azubairu
Read More
Majalisar Wakilai ta janye kudirin kafa'yan sandan jihohi, inda za ta yi nazari kan sabon kudirin da Tinubu ya aike mata
Labaran gida Jul 14, 2026

Majalisar Wakilai ta janye kudirin kafa'yan sandan jihohi, inda za ta yi nazari kan sabon kudirin da Tinubu ya aike mata

Majalisar Wakilan Nijeriya ta janye kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ta gabatar kan kafa ‘yan sandan jihohi, inda ta ci gaba da duba sabon kudi...

Sultan Bello
Read More
Najeriya da Amurka sun shirya hadin gwiwa domin karfafa tsaro da yaki da ta'addanci
Labaran gida, Tsaro Jul 14, 2026

Najeriya da Amurka sun shirya hadin gwiwa domin karfafa tsaro da yaki da ta'addanci

Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya gana da Mataimakin Sakataren Amurka, Frank Garcia, domin tattauna hanyoyin...

Sultan Bello
Read More
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin jarrabawar WAEC da NECO
Babban Labari, Labaran gida Jul 13, 2026

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin jarrabawar WAEC da NECO

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin rajistar jarrabawar WAEC da NECO ga ɗaliban makarantun sakandire, domin ba da damar sake nazarin ...

azubairu
Read More
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa ta gano wasu 'yan ƙasashen waje uku da ke cikin mayaƙan ƙungiyar ISWAP
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare, Tsaro Jul 13, 2026

Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa ta gano wasu 'yan ƙasashen waje uku da ke cikin mayaƙan ƙungiyar ISWAP

A cikin wata sanarwa da rundunar Operation Hadin Kai, mai yaƙi da Boko Haram da ISWAP a Arewa maso Gabashin ƙasar ta fitar, ta ce an gano mutanen ne...

azubairu
Read More
Yawan adaden danyen man da Nijeriya ke samarwa yakaru da kaso mafi girma cikin sama da shekaru shida
Labaran gida Jul 13, 2026

Yawan adaden danyen man da Nijeriya ke samarwa yakaru da kaso mafi girma cikin sama da shekaru shida

Adadin ɗanyen man da Nijeriya ke samarwa ya kai mataki mafi girma cikin fiye da shekara shida a watan Yuni, inda ya zarce kason da ƙungiyar OPEC ta ...

Sultan Bello
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!