YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya gargadi mutane  kan tsallaka danja kafin ba da hannu
Babban Labari Aug 04, 2026

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya gargadi mutane kan tsallaka danja kafin ba da hannu

Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya gargadi al'umma kan tsallaka danja kafin ba da hannu, tare da jaddada muhimmancin bin dokokin zirga-zir...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Jihar Kano ta yi kira ga yan kasuwa su saka hannun jari a fannin tsaftar muhalli domin inganta lafiyar da tattalin arzikin jihar
Babban Labari Aug 04, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta yi kira ga yan kasuwa su saka hannun jari a fannin tsaftar muhalli domin inganta lafiyar da tattalin arzikin jihar

Gwamnatin Jihar Kano ta nemi ƴan kasuwa da masu zuba jari su saka hannun jari a fannin tsaftar muhalli domin inganta lafiyar al'umma, samar da ayyuka...

Adamu Abdullahi
Read More
Spotlight Education and Youth Development Initiative (SEYDI) ta shirya a North West University, Kano.
Babban Labari Aug 03, 2026

Spotlight Education and Youth Development Initiative (SEYDI) ta shirya a North West University, Kano.

Taron ya gudana ne a ƙarƙashin jagorancin shirin Drug Abuse Awareness Campus Tour (DAACT), wanda ke yaƙi da wayar da kai kan illar shaye-shaye a ja...

Adamu Abdullahi
Read More
Iran Ta Kashe Mutane Biyu Da Aka Samu Da Laifin Yi Wa Isra'ila Leƙen Asiri
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 03, 2026

Iran Ta Kashe Mutane Biyu Da Aka Samu Da Laifin Yi Wa Isra'ila Leƙen Asiri

Hukumar shari'ar Iran ta sanar da aiwatar da hukuncin kisa kan Omid Behzad da Pouria Safvat a safiyar Litinin, bayan kotu ta same su da laifin yi wa I...

azubairu
Read More
Soja Da Ɗan Sanda Sun Mutu Yayin Daƙile Harin 'Yan Bindiga A Zamfara
Babban Labari, Labaran gida Aug 03, 2026

Soja Da Ɗan Sanda Sun Mutu Yayin Daƙile Harin 'Yan Bindiga A Zamfara

Rundunar Operation FANSAN YAMMA ta ce wani jami'in soja da ɗan sanda sun rasa rayukansu yayin da suke daƙile wani hari da 'yan bindiga suka kai sans...

azubairu
Read More
Mutum Biyar Sun Mutu, 41 Sun ɓace Bayan Jirgin Ruwa Ya Kama Da Wuta A Indonesia
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 02, 2026

Mutum Biyar Sun Mutu, 41 Sun ɓace Bayan Jirgin Ruwa Ya Kama Da Wuta A Indonesia

Aƙalla mutum biyar ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 41 suka ɓace bayan wani jirgin ruwa ɗauke da sama da fasinjoji 250 ya kama da wuta a tekun...

azubairu
Read More
Sojoji Sun Ce Wasu Mayaƙa A Kudu Maso Gabas Sun Fara Miƙa Makamai
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 02, 2026

Sojoji Sun Ce Wasu Mayaƙa A Kudu Maso Gabas Sun Fara Miƙa Makamai

Rundunar Sojin Najeriya ta ce wasu mayaƙa a yankin Kudu maso Gabas sun fara ajiye makamansu da kansu sakamakon matsin lambar da dakarun soji ke ci ga...

azubairu
Read More
Matar Babban Jami'in Kuɗaɗen ISWAP Da Ɗanta Sun Miƙa Wuya Ga Sojoji
Babban Labari, Tsaro Aug 01, 2026

Matar Babban Jami'in Kuɗaɗen ISWAP Da Ɗanta Sun Miƙa Wuya Ga Sojoji

Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa matar wani babban jami'in kula da harkokin kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP, tare da ɗanta mai shekara 11, sun miƙa...

azubairu
Read More
Obasanjo: Zaɓen Atiku a Matsayin Mataimakina Shi Ne Babban Kuskuren Da Na Taɓa Yi A Siyasa
Babban Labari, Siyasa Aug 01, 2026

Obasanjo: Zaɓen Atiku a Matsayin Mataimakina Shi Ne Babban Kuskuren Da Na Taɓa Yi A Siyasa

Legas – Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa babban kuskuren da ya taɓa aikatawa a rayuwarsa ta siyasa shi ne zaɓen Atiku Abu...

azubairu
Read More
Sojojin Najeriya Sun Kama Mutum Shida Kan Zargin Taimaka Wa ISWAP a Borno
Babban Labari, Labaran gida Aug 01, 2026

Sojojin Najeriya Sun Kama Mutum Shida Kan Zargin Taimaka Wa ISWAP a Borno

Rundunar Sojojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai sun kama mutum shida da ake zargi da taimaka wa mayaƙan ƙungiyar ISWAP wajen gudana...

azubairu
Read More
Gwamnatin Tarayya Ta Ce Ba Ta Da Shirin Ƙara Kuɗin Wutar Lantarki
Babban Labari, Labaran gida Aug 01, 2026

Gwamnatin Tarayya Ta Ce Ba Ta Da Shirin Ƙara Kuɗin Wutar Lantarki

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ba ta da wani shiri na ƙara kuɗin wutar lantarki a halin yanzu, tana mai jaddada cewa abin da ta fi bai wa muhimma...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kano Ta Miƙa Takardun Mallakar Filaye Ga Masu Bai Wa Gwamna Shawara da Masu Ɗauko Rahoto
Babban Labari, Labaran gida Aug 01, 2026

Gwamnatin Kano Ta Miƙa Takardun Mallakar Filaye Ga Masu Bai Wa Gwamna Shawara da Masu Ɗauko Rahoto

Gwamnatin Jihar Kano ta miƙa takardun mallakar filaye (Certificate of Occupancy – C of O) ga masu bai wa gwamna shawara da kuma masu ɗauko rahoto ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!