Wike: PDP Ba Ta da Ƙarfin Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa a 2027
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ba ta da ƙarfin da za ta iya lashe zaɓen shugaban ƙasa na shekarar...
Read More
Showing 734 articles
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ba ta da ƙarfin da za ta iya lashe zaɓen shugaban ƙasa na shekarar...
Read More
Gwamna Uba Sani ya iso Afaka wurin aza harsashin fara aikin titin kilomita 122 daga Kaduna - Birnin Gwari. Wadanda suka halarci taron sun hada da...
Read More
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da shugabannin ƙananan hukumomi uku na tsawon watanni uku bisa zargin karkatar da kuɗaɗen gwamnati, amfani ...
Read More
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya yaba da kafa Kwalejin Barefoot Renewable Energy da ke Osara a Jihar Kogi, yana mai bayyana ta a matsayi...
Read More
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya taya tawagar Najeriya murnar bajintar da ta nuna a Gasar Commonwealth da aka gudanar a birnin Glasgow na ƙasar ...
Read More
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bai wa Malam Usman Aliyu, mijin marigayiya Ummulkhairi, malamar Islamiyyar da aka kashe ta hanyar ƙonawa a ...
Read More
Ana sa ran Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zai aza harsashin fara aikin gina titin Kaduna zuwa Birnin Gwari mai tsawon kilomita 122, wani aiki da a...
Read More
Majalisar Tattalin Arziki ta Ƙasa (NEC) ta amince da sake tsara bashin shirin Project Gazelle na dala biliyan 3.3 ta hanyar sabon shirin samar da kuÉ...
Read More
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Zamfara, ta kama mutane 48 da ake zargi da aikata laifuffuka a wani samame da aka kai maboyar masu laifi a cikin birnin Gus...
Read More
Gwamnatin Najeriya da ta Isra'ila sun sake jaddada aniyarsu ta ƙara ƙarfafa alaƙar ƙasashen biyu a fannonin tsaro, tsaron ƙasa, noma, fasaha, laf...
Read More
Rundunar Sojin Najeriya ta tura jami'ai 86 zuwa ƙasar Guinea-Bissau domin shiga aikin wanzar da zaman lafiya na Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasa...
Read More
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da wani ƙudiri da zai hana makarantu masu zaman kansu ƙara kuɗin makaranta ba tare da samun izini da sahalew...
Read More