YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 312 articles

Iran Ta Fara Zaman Makoki Yayin da Ake Shirye-shiryen Jana'izar Ayatollah Ali Khamenei
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 03, 2026

Iran Ta Fara Zaman Makoki Yayin da Ake Shirye-shiryen Jana'izar Ayatollah Ali Khamenei

Iran ta fara gudanar da zaman makoki na ƙasa baki ɗaya yayin da ake shirye-shiryen jana'izar tsohon Jagoran Addinin ƙasar, Ayatollah Ali Khamenei, ...

azubairu
Read More
Sojojin Najeriya Sun Lalata Wata Haramtacciyar Masana'antar Ƙera Makamai a Kebbi
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 03, 2026

Sojojin Najeriya Sun Lalata Wata Haramtacciyar Masana'antar Ƙera Makamai a Kebbi

Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cewa dakarunta na Operation FANSAN YAMMA sun gano tare da lalata wata haramtacciyar masana'antar ƙera makamai a J...

azubairu
Read More
Iran Ta Yi Allah-Wadai da Barazanar Isra'ila Kan Khamenei
Labaran Ketare, Tsaro Jul 02, 2026

Iran Ta Yi Allah-Wadai da Barazanar Isra'ila Kan Khamenei

Iran ta yi Allah-wadai da kalaman da Ministan Tsaron Isra'ila, Israel Katz, ya yi kan Mojtaba Khamenei, inda ta bayyana su a matsayin barazana da ta s...

azubairu
Read More
Indiya Ta Buƙaci WhatsApp Ta Jinkirta Sabon Tsarin Amfani da Sunaye
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 02, 2026

Indiya Ta Buƙaci WhatsApp Ta Jinkirta Sabon Tsarin Amfani da Sunaye

Gwamnatin Indiya ta buƙaci WhatsApp ta dakatar da ƙaddamar da wani sabon tsari da zai bai wa masu amfani da manhajar damar amfani da sunaye na musam...

azubairu
Read More
Mataimakin Ministan Harkokin Waje na Iran Kazem Gharibabadi ya ce Tehran zata yi amfani da kadarorinta da amurka zata saka wajen biyan manyan bukatunta
Labaran Ketare Jul 02, 2026

Mataimakin Ministan Harkokin Waje na Iran Kazem Gharibabadi ya ce Tehran zata yi amfani da kadarorinta da amurka zata saka wajen biyan manyan bukatunta

Mataimakin Ministan Harkokin Waje na Iran Kazem Gharibabadi ya ce Tehran za ta yi amfani da wasu kadarorinta da aka daskarar a Qatar wajen siyan kayay...

Adamu Abdullahi
Read More
Sojojin Burkina Faso a ranar Laraba sun ce sun daƙile hare-haren da ƙungiyoyin ‘yanta’adda tare da kashe fiye da mahara 400
Labaran Ketare Jul 02, 2026

Sojojin Burkina Faso a ranar Laraba sun ce sun daƙile hare-haren da ƙungiyoyin ‘yanta’adda tare da kashe fiye da mahara 400

Sojojin Burkina Faso a ranar Laraba sun ce sun daƙile hare-haren da ƙungiyoyin ‘yanta’adda suka kai wasu sansanonin soji a ranar 30 ga Yuni, ind...

Adamu Abdullahi
Read More
Xi Jinping Ya Sha Alwashin Ƙarfafa Sojin China da Yaƙi da Cin Hanci
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 01, 2026

Xi Jinping Ya Sha Alwashin Ƙarfafa Sojin China da Yaƙi da Cin Hanci

Shugaban ƙasar China, Xi Jinping, ya yi alƙawarin ci gaba da ƙarfafa da zamanantar da rundunar sojin ƙasar, tare da ƙara kaimi wajen yaƙi da cin...

azubairu
Read More
Magoya Bayan Norway Sun Yi Murnar Kaiwa Zagayen 'Yan 16 na Kofin Duniya
Labaran Ketare, Wassani Jul 01, 2026

Magoya Bayan Norway Sun Yi Murnar Kaiwa Zagayen 'Yan 16 na Kofin Duniya

Dubban magoya bayan tawagar Norway sun fito kan titunan birnin Oslo domin murnar nasarar da ƙasarsu ta samu ta kai wa zagayen 'yan 16 na Gasar Cin Ko...

azubairu
Read More
Chelsea Ta Kammala Ɗaukar Marco Palestra Daga Atalanta
Labaran Ketare, Wassani Jul 01, 2026

Chelsea Ta Kammala Ɗaukar Marco Palestra Daga Atalanta

Chelsea ta tabbatar da ɗaukar Marco Palestra daga Atalanta BC kan yarjejeniyar da rahotanni suka ce ta kai kusan fam miliyan 47, ciki har da wasu ƙa...

azubairu
Read More
Mutum Uku Sun Rasu a Turmutsutsu Yayin Murnar Nasarar Mexico
Babban Labari, Labaran Ketare, Wassani Jul 01, 2026

Mutum Uku Sun Rasu a Turmutsutsu Yayin Murnar Nasarar Mexico

Mutum uku sun rasa rayukansu bayan wani turmutsutsu da ya faru a yayin murnar nasarar da tawagar Mexico ta samu a wasan ƙwallon ƙafa.Hukumomin lafiy...

azubairu
Read More
Iran Ta Sha Alwashin Daukar Mataki Bayan Mutuwar Ayatollah Ali Khamenei
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 01, 2026

Iran Ta Sha Alwashin Daukar Mataki Bayan Mutuwar Ayatollah Ali Khamenei

Gwamnatin Iran ta bayyana cewa za ta ɗauki mataki kan waɗanda take zargin suna da hannu a mutuwar jagoran addininta, Ayatollah Ali Khamenei, bayan h...

azubairu
Read More
Afirka ta Kudu: An Kama Kimanin Mutum 900 Bayan Zanga-zanga
Labaran Ketare, Tsaro Jul 01, 2026

Afirka ta Kudu: An Kama Kimanin Mutum 900 Bayan Zanga-zanga

Jami'an tsaro a Afirka ta Kudu sun bayyana cewa an kama kusan mutum 900 bayan zanga-zangar da aka gudanar a sassa daban-daban na ƙasar.A cewar hukumo...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!