’Yan Majalisar Wakilai Sun Dakatar da Hutun Majalisa
Wasu ’yan Majalisar Wakilan Najeriya sun buƙaci majalisar tarayya ta dakatar da hutun da take yi, domin gudanar da zaman gaggawa kan wasu muhimman ...
Read More
Showing 734 articles
Wasu ’yan Majalisar Wakilan Najeriya sun buƙaci majalisar tarayya ta dakatar da hutun da take yi, domin gudanar da zaman gaggawa kan wasu muhimman ...
Read More
Fiye da mutane 300 da aka yi garkuwa da su a hare-hare daban-daban a jihohin Kwara da Neja sun samu 'yanci bayan kusan watanni shida a hannun masu gar...
Read More
Gwamnatin Birtaniya ta sanar da naɗin Ms Vicky Seymour a matsayin sabuwar Mataimakiyar Babbar Jakadiyar Birtaniya a Abuja.A cikin wata sanarwa da Bab...
Read More
Sufeto Janar na Rundunar ’Yan Sandan Najeriya (IGP), Olatunji Rilwan Disu, ya amince da tura sabbin Kwamishinonin ’Yan Sanda (CPs) zuwa wasu jihoh...
Read More
Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta gurfanar da wani tsohon jami'inta, Nwaogu Ihechimere Ezeakolam, a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuj...
Read More
Wata kotu a Amurka ta ci kamfanin Meta, mai mallakar shafukan Facebook da Instagram, tarar dala miliyan 567 saboda gazawarsa wajen kare lafiyar yara d...
Read More
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) da Ƙungiyar Ma’aikata ta TUC sun buƙaci Gwamnatin Tarayya ta amince da biyan ma’aikatan Najeriya mafi ƙara...
Read More
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta bayyana cewa sabon tsarin da ta bullo da shi na mayar da aikin buga fasfo zuwa Abuja bai shafi raji...
Read MoreGwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya amince da mayar da ma’aikata 37 na Hadaddiyar Hukumar Ma’aikatan Kananan Hukumomi (Unified Local Governm...
Read More
An bai wa ’yan jarida a Jihar Kano horo kan dabarun nazarin bayanan kiwon lafiya da kuma bibiyar ayyukan cibiyoyin kiwon lafiya matakin farko (PHC),...
Read More
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya karɓi baƙuncin tawagar shugabannin Gidauniyar Gates (Gates Foundation) a wani liyafar cin abinci da aka sh...
Read More
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar wa ma'aikatan gwamnati cewa za ta fara biyan ragowar kuɗin tallafin albashi (Wage Award) kafin 15 ga watan Agusta, yayi...
Read More