YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 312 articles

Iran ta yi iƙirarin kai hari kan sansanin sojin Amurka a Kuwait
Labaran Ketare Jul 16, 2026

Iran ta yi iƙirarin kai hari kan sansanin sojin Amurka a Kuwait

Gidan talabijin na gwamnatin Iran, IRIB, ya ruwaito cewa Iran ta kai hari kan wani sansanin sojin Amurka da ke ƙasar Kuwait.A cewar kafar yaɗa labar...

azubairu
Read More
Najeriya ta kammala kwaso 'yan ƙasarta daga Afirka ta Kudu
Labaran gida, Labaran Ketare Jul 15, 2026

Najeriya ta kammala kwaso 'yan ƙasarta daga Afirka ta Kudu

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kammala aikin kwaso 'yan ƙasar da suka maƙale a Afirka ta Kudu sakamakon ƙazancewar zanga-zangar ƙyamar baƙi da ta...

azubairu
Read More
Iran ta ce mashigar Hormuz za ta ci gaba da kasancewa a rufe har sai Amurka ta dakatar da hare-hare
Labaran Ketare Jul 15, 2026

Iran ta ce mashigar Hormuz za ta ci gaba da kasancewa a rufe har sai Amurka ta dakatar da hare-hare

Dakarun (IRGC) sun bayyana cewa mashigar ruwan Hormuz za ta ci gaba da kasancewa a rufe har sai Amurka ta dakatar da hare-haren da take kai wa ƙasar...

azubairu
Read More
Hukumar Jiragen Sama ta Turai ta yi gargaɗi kan zirga-zirgar jiragen sama a yankin Gabas ta Tsakiya
Labaran Ketare Jul 14, 2026

Hukumar Jiragen Sama ta Turai ta yi gargaɗi kan zirga-zirgar jiragen sama a yankin Gabas ta Tsakiya

Hukumar Kula da Tsaron Jiragen Sama ta Tarayyar Turai ta fitar da gargaɗi ga kamfanonin jiragen sama kan amfani da sararin samaniyar Bahrain, Kuwait,...

azubairu
Read More
Amurka na da ƙarfin ƙwace iko da mashigar Hormuz
Labaran Ketare Jul 13, 2026

Amurka na da ƙarfin ƙwace iko da mashigar Hormuz

Tsohon babban kwamandan rundunar sojin Amurka mai kula da yankin Gabas ta Tsakiya (CENTCOM), Janar Frank McKenzie mai ritaya, ya ce sojojin Amurka na ...

azubairu
Read More
Kotun Sudan ta yanke wa jagoran RSF Hemedti hukuncin ɗaurin rai da rai
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 13, 2026

Kotun Sudan ta yanke wa jagoran RSF Hemedti hukuncin ɗaurin rai da rai

Wata kotu da ke Port Sudan ta yanke wa jagoran rundunar Rapid Support Forces (RSF), Mohamed Hamdan Dagalo, wanda aka fi sani da Hemedti, hukuncin ɗau...

azubairu
Read More
Sama da mutum 2,700 sun mutu sakamakon tsananin zafi a Ingila da Wales
Labaran Ketare, Lafiya Jul 13, 2026

Sama da mutum 2,700 sun mutu sakamakon tsananin zafi a Ingila da Wales

Wani sabon bincike ya nuna cewa sama da mutum 2,700 sun rasa rayukansu sakamakon tsananin zafin rana da aka fuskanta a Ingila da Wales tsakanin watan ...

azubairu
Read More
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa ta gano wasu 'yan ƙasashen waje uku da ke cikin mayaƙan ƙungiyar ISWAP
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare, Tsaro Jul 13, 2026

Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa ta gano wasu 'yan ƙasashen waje uku da ke cikin mayaƙan ƙungiyar ISWAP

A cikin wata sanarwa da rundunar Operation Hadin Kai, mai yaƙi da Boko Haram da ISWAP a Arewa maso Gabashin ƙasar ta fitar, ta ce an gano mutanen ne...

azubairu
Read More
Birtaniya ta sanya rundunar IRGC ta Iran cikin jerin ƙungiyoyin ta'addanci
Labaran Ketare, Tsaro Jul 13, 2026

Birtaniya ta sanya rundunar IRGC ta Iran cikin jerin ƙungiyoyin ta'addanci

Gwamnatin Birtaniya ta sanar da sanya Rundunar Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran (IRGC) cikin jerin ƙungiyoyin da aka haramta tare da ayyana ta a ma...

azubairu
Read More
Wannan kamen ya biyo bayan wani kwantan ɓauna da maharan suka yi wa jami'an tsaro, amma dakarun suka fatattake su.
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 12, 2026

Wannan kamen ya biyo bayan wani kwantan ɓauna da maharan suka yi wa jami'an tsaro, amma dakarun suka fatattake su.

Hukumomin tsaron Jamhuriyar Nijar sun sanar da samun nasara a yankin Diffa da ke kudu maso gabashin kasar, inda dakarun haɗin gwiwa suka yi nasarar c...

Adamu Abdullahi
Read More
Tsohon Sarkin Qatar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, Ya Rasu
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 12, 2026

Tsohon Sarkin Qatar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, Ya Rasu

Gwamnatin Qatar ta sanar da rasuwar tsohon Sarkin ƙasar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, wanda ya rasu yana da shekaru 74 a duniya.Sheikh Hamad ya...

azubairu
Read More
Iran ta sake rufe Mashigin Ruwan Hormuz bayan musayar sabbin hare-hare da Amurka
Labaran Ketare Jul 12, 2026

Iran ta sake rufe Mashigin Ruwan Hormuz bayan musayar sabbin hare-hare da Amurka

Amurka ta ƙaddamar da hare-haren soji kan wasu wurare a Iran bayan da dakarun Juyin Juya Halin Iran suka kai hari kan wani jirgin ruwan dakon kaya a ...

Sultan Bello
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!