YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Oluremi Tinubu Ta Ƙarfafa wa Matasan Najeriya Gwiwar Neman Ilimi
Babban Labari Aug 13, 2026

Oluremi Tinubu Ta Ƙarfafa wa Matasan Najeriya Gwiwar Neman Ilimi

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, ta buƙaci matasan Najeriya da su ƙara himma wajen neman ilimi, ƙirƙire-ƙirƙire, kasuwanci da kishin ƙ...

azubairu
Read More
Kakakin Fadar White House Karoline Leavitt Za Ta Ajiye Mukami
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 13, 2026

Kakakin Fadar White House Karoline Leavitt Za Ta Ajiye Mukami

Kakakin Fadar White House ta Amurka, Karoline Leavitt, za ta ajiye mukaminta a ƙarshen wannan wata, kamar yadda Shugaba Donald Trump ya sanar.Trump y...

azubairu
Read More
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki Kan Rashin Cika Yarjejeniyar 2025
Babban Labari, Labaran gida Aug 12, 2026

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki Kan Rashin Cika Yarjejeniyar 2025

Ƙungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya (ASUU) ta umarci rassanta da ke jami’o’i 20 da su fara shirye-shiryen shiga yajin aikin gama-gari, bisa z...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Amince da Tsarin Zuba Jari Dala Biliyan 50
Babban Labari Aug 12, 2026

Tinubu Ya Amince da Tsarin Zuba Jari Dala Biliyan 50

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da wani sabon tsarin zuba jari da aka tsara domin jawo sabbin jarin har dala biliyan 50 a fannin hako man f...

azubairu
Read More
Shugaban Chadi Ya Sanar da Afuwa ga Wasu Fursunoni Domin Ƙarfafa Sulhu
Babban Labari, Labaran gida Aug 11, 2026

Shugaban Chadi Ya Sanar da Afuwa ga Wasu Fursunoni Domin Ƙarfafa Sulhu

Shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Idriss Déby Itno, ya sanar da cewa zai yi amfani da ikon afuwa ga wasu mutanen da aka samu da laifi tare da yanke musu...

azubairu
Read More
NHRC Ta Yi Allah-wadai da Kalaman Sheikh Jingir, Ta Buƙaci A Gurfanar da Shi
Babban Labari, Labaran gida Aug 11, 2026

NHRC Ta Yi Allah-wadai da Kalaman Sheikh Jingir, Ta Buƙaci A Gurfanar da Shi

Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Najeriya (NHRC) ta yi Allah-wadai da wasu kalaman malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Yahaya Jingir, tana mai ce...

azubairu
Read More
Sojojin Najeriya sun daƙile shirin kwanton ɓaunar ƴanbindiga a Filato
Babban Labari, Tsaro Aug 11, 2026

Sojojin Najeriya sun daƙile shirin kwanton ɓaunar ƴanbindiga a Filato

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation ENDURING PEACE da ke aiki a Jihar Filato sun samu nasarar dakile wani kwanton bauna da ake zargin...

azubairu
Read More
Yan Sanda 10 Sun Rasa Rai bayan Arangama da Yan Bindiga a Kebbi
Babban Labari Aug 11, 2026

Yan Sanda 10 Sun Rasa Rai bayan Arangama da Yan Bindiga a Kebbi

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da mutuwar jami’anta 10 a wani artabu da ’yan bindiga a jihar Kebbi da ke Arewa maso Yammacin Najeriya...

azubairu
Read More
Sarkin Musulmi Ya Yi Kira ga ’Yan Najeriya Su Rungumi Zaman Lafiya da Haɗin Kai
Babban Labari, Tsaro Aug 11, 2026

Sarkin Musulmi Ya Yi Kira ga ’Yan Najeriya Su Rungumi Zaman Lafiya da Haɗin Kai

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya yi kira ga ’yan Najeriya da su rungumi zaman lafiya, haɗin kai da fahimtar juna, yana m...

azubairu
Read More
Gwamnatin Tarayya Ta Jaddada Tsaro a Najeriya
Babban Labari, Tsaro Aug 11, 2026

Gwamnatin Tarayya Ta Jaddada Tsaro a Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa tsaro a faɗin Najeriya da kuma bayar da gudummawa wajen tabbatar da zaman lafiya a duniya t...

azubairu
Read More
’Yan Sanda Sun Tabbatar da Kashe ’Yan Bindiga 17 a Arangamar da yan Bindiga a Kebbi
Babban Labari, Tsaro Aug 11, 2026

’Yan Sanda Sun Tabbatar da Kashe ’Yan Bindiga 17 a Arangamar da yan Bindiga a Kebbi

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da cewa an kashe ’yan bindiga 17 da ake zargi a wata arangamar musayar wuta tsakanin jami’an tsaro da ...

azubairu
Read More
DSS Ta Saki Kafinta Mustapha Marwana Bayan An Wanke Shi Daga Zargin Alaƙa da Ta’addanci
Babban Labari, Tsaro Aug 11, 2026

DSS Ta Saki Kafinta Mustapha Marwana Bayan An Wanke Shi Daga Zargin Alaƙa da Ta’addanci

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta saki wani kafinta mai suna Mustapha Marwana, bayan bincike ya tabbatar da cewa babu wata shaida da ke n...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!