YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 446 articles

'Yan Sanda Sun Kama Mutane 48 a Samame  a Zamfara
Babban Labari, Labaran gida Aug 04, 2026

'Yan Sanda Sun Kama Mutane 48 a Samame a Zamfara

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Zamfara, ta kama mutane 48 da ake zargi da aikata laifuffuka a wani samame da aka kai maboyar masu laifi a cikin birnin Gus...

azubairu
Read More
Najeriya da Isra'ila Sun Jaddada Haɗin Gwiwa a Tsaro, Noma da Fasaha
Babban Labari, Labaran gida Aug 04, 2026

Najeriya da Isra'ila Sun Jaddada Haɗin Gwiwa a Tsaro, Noma da Fasaha

Gwamnatin Najeriya da ta Isra'ila sun sake jaddada aniyarsu ta ƙara ƙarfafa alaƙar ƙasashen biyu a fannonin tsaro, tsaron ƙasa, noma, fasaha, laf...

azubairu
Read More
Najeriya Ta Tura Sojoji 86 Zuwa Guinea-Bissau Domin Aikin Wanzar da Zaman Lafiya na ECOWAS
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 04, 2026

Najeriya Ta Tura Sojoji 86 Zuwa Guinea-Bissau Domin Aikin Wanzar da Zaman Lafiya na ECOWAS

Rundunar Sojin Najeriya ta tura jami'ai 86 zuwa ƙasar Guinea-Bissau domin shiga aikin wanzar da zaman lafiya na Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasa...

azubairu
Read More
Majalisar Dokokin Kano Ta Amince da Ƙudirin Takaita Ƙarin Kuɗin Makarantun Masu Zaman Kansu
Babban Labari, Labaran gida Aug 04, 2026

Majalisar Dokokin Kano Ta Amince da Ƙudirin Takaita Ƙarin Kuɗin Makarantun Masu Zaman Kansu

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da wani ƙudiri da zai hana makarantu masu zaman kansu ƙara kuɗin makaranta ba tare da samun izini da sahalew...

azubairu
Read More
Ƙungiyar kare haƙƙin bil-adama ta ƙasa da ƙasa, ta koka kan karancin malaman da ke koyarwa a sashin larabci da nazarin addinin muslunci muslunci a jami'ar Jos
Labaran gida Aug 04, 2026

Ƙungiyar kare haƙƙin bil-adama ta ƙasa da ƙasa, ta koka kan karancin malaman da ke koyarwa a sashin larabci da nazarin addinin muslunci muslunci a jami'ar Jos

Ƙungiyar kare haƙƙin bil-adama ta ƙasa da ƙasa, ta koka kan karancin malaman da ke koyarwa a sashin larabci da nazarin addinin muslunci muslunci ...

Adamu Abdullahi
Read More
Sanata Rufai Hanga Ya Fice Daga Jam'iyyar NDC
Labaran gida, Siyasa Aug 03, 2026

Sanata Rufai Hanga Ya Fice Daga Jam'iyyar NDC

Sanata Rufai Hanga, mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar NDC, jam'iyyar da tsohon gwamnan Jihar Kano...

azubairu
Read More
Yawan Maza Masu Ɗaukar Hutun Haihuwa Ya Haura Kashi 50% a Japan
Labaran gida Aug 03, 2026

Yawan Maza Masu Ɗaukar Hutun Haihuwa Ya Haura Kashi 50% a Japan

Yawan maza da ke ɗaukar hutun haihuwa a Japan ya haura kashi 50 cikin 100 a karon farko, lamarin da ke nuna sauyin fahimta da al'adun aiki a ƙasar.M...

azubairu
Read More
KACRAN Ta Yi Allah Wadai da Hare-Haren 'Yan Bindiga a Zamfara, Sokoto da Katsina
Labaran gida, Tsaro Aug 03, 2026

KACRAN Ta Yi Allah Wadai da Hare-Haren 'Yan Bindiga a Zamfara, Sokoto da Katsina

Ƙungiyar Fulani Makiyaya ta Kullen Allah a Najeriya (KACRAN) ta yi Allah wadai da hare-haren da 'yan bindiga suka kai a jihohin Zamfara, Sokoto da Ka...

azubairu
Read More
Soja Da Ɗan Sanda Sun Mutu Yayin Daƙile Harin 'Yan Bindiga A Zamfara
Babban Labari, Labaran gida Aug 03, 2026

Soja Da Ɗan Sanda Sun Mutu Yayin Daƙile Harin 'Yan Bindiga A Zamfara

Rundunar Operation FANSAN YAMMA ta ce wani jami'in soja da ɗan sanda sun rasa rayukansu yayin da suke daƙile wani hari da 'yan bindiga suka kai sans...

azubairu
Read More
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 18, Ciki Har Da Sojoji Huɗu, A Zamfara Da Sakkwato
Labaran gida Aug 03, 2026

'Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 18, Ciki Har Da Sojoji Huɗu, A Zamfara Da Sakkwato

Aƙalla mutum 18, ciki har da sojoji huɗu, sun rasa rayukansu bayan wasu 'yan bindiga sun kai hare-hare a wasu al'ummomi da ke jihohin Zamfara da Sak...

azubairu
Read More
Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Rufe Shagon Kausar Unique Empire Kan Zargin Talla Da Hotunan Batsa
Labaran gida Aug 02, 2026

Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Rufe Shagon Kausar Unique Empire Kan Zargin Talla Da Hotunan Batsa

Hukumar Tace Fina-finai da Ɗab'i ta Jihar Kano ta rufe shagon wani mashahurin mai sayar da magungunan gargajiya, Kausar Unique Empire Ltd, wanda aka ...

azubairu
Read More
Sojoji Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kai Wa Dakarunsu Kwanton Ɓauna A Delta
Labaran gida, Tsaro Aug 02, 2026

Sojoji Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kai Wa Dakarunsu Kwanton Ɓauna A Delta

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation UDOKA sun kama wasu manyan mambobin wata ƙungiyar masu aikata laifuka da ake zargi da kai wa soj...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!