YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Xi Jinping ya yaba da matakin da China ta É—auka kan zanga-zangar Tiananmen ta 1989
Babban Labari Aug 17, 2026

Xi Jinping ya yaba da matakin da China ta É—auka kan zanga-zangar Tiananmen ta 1989

Shugaban ƙasar China, Xi Jinping, ya yaba da rawar da tsohon shugaban ƙasar, Jiang Zemin, ya taka wajen goyon bayan matakin jam’iyyar Kwaminisanci...

azubairu
Read More
Ambaliyar ruwa ta mamaye sassan Abuja bayan mamakon ruwan sama
Babban Labari Aug 17, 2026

Ambaliyar ruwa ta mamaye sassan Abuja bayan mamakon ruwan sama

Mamakon ruwan sama da aka yi a Abuja ya haddasa ambaliyar ruwa a wasu sassan Babban Birnin Tarayya, lamarin da ya jefa mazauna yankunan cikin halin Æ™...

azubairu
Read More
Sheikh Nuru Khalid Ya Yi Magana Kan Dangantakarsa da Sheikh Sani Yahaya Jingir
Babban Labari, Labaran gida Aug 15, 2026

Sheikh Nuru Khalid Ya Yi Magana Kan Dangantakarsa da Sheikh Sani Yahaya Jingir

Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Nuru Khalid, ya ce a wasu lokuta suna fuskantar ƙalubalen samun damar ganawa da shugaban ƙungiyar Jama'at...

azubairu
Read More
Sojojin Najeriya Sun Kashe ’Yan Ta’adda Biyu, Sun Kwace Makamai a Zamfara
Babban Labari Aug 15, 2026

Sojojin Najeriya Sun Kashe ’Yan Ta’adda Biyu, Sun Kwace Makamai a Zamfara

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarun Operation FANSAN YAMMA sun kashe ’yan ta’adda biyu tare da kwato bindigogi, alburusai da babura yayin wani s...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Yi Kira da A Gudanar da Zaɓen Osun Cikin Zaman Lafiya
Babban Labari, Siyasa Aug 14, 2026

Tinubu Ya Yi Kira da A Gudanar da Zaɓen Osun Cikin Zaman Lafiya

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da hukumomin tsaro da su tabbatar da gudanar da zaɓen gwamna...

azubairu
Read More
An Saki Ba’amurke Kevin Rideout da Aka Yi Garkuwa da Shi a Nijar
Babban Labari Aug 14, 2026

An Saki Ba’amurke Kevin Rideout da Aka Yi Garkuwa da Shi a Nijar

An saki wani Ba’amurke mai aikin mishan, Kevin Rideout, wanda aka yi garkuwa da shi a Nijar kusan watanni 10 da suka gabata, bayan ya shafe dogon lo...

azubairu
Read More
Wata gobara ta lakume  dukiya da aka kiyasta darajarta da kusan Naira miliyan 80 a Yalenguruza Quarters, dake Jihar Gombe
Babban Labari Aug 14, 2026

Wata gobara ta lakume dukiya da aka kiyasta darajarta da kusan Naira miliyan 80 a Yalenguruza Quarters, dake Jihar Gombe

Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya reshen Jihar Gombe, ce ta bayyana hakan a cikin wata sanarwa da jami’in hulÉ—a da jama’a na hukumar, ASF MB Muâ€...

Adamu Abdullahi
Read More
Kwamitin Shugaban Ƙasa Ya Ƙara Wa’adin Miƙa Ra’ayoyi Kan Dokar ‘Yan Sanda ta Ƙasa
Babban Labari, Labaran gida Aug 14, 2026

Kwamitin Shugaban Ƙasa Ya Ƙara Wa’adin Miƙa Ra’ayoyi Kan Dokar ‘Yan Sanda ta Ƙasa

Kwamitin Aiki na Shugaban Ƙasa kan Dokar ‘Yan Sanda ta Ƙasa (National Policing Bill) ya ƙara wa’adin miƙa takardun ra’ayoyi da matsaya (memo...

azubairu
Read More
Gwamnatin Tarayya Za Ta Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Domin Inganta Kula da Lafiyar Masu Rauni
Babban Labari, Labaran gida Aug 14, 2026

Gwamnatin Tarayya Za Ta Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Domin Inganta Kula da Lafiyar Masu Rauni

Gwamnatin Tarayya ta ce za ta ƙarfafa haɗin gwiwa da abokan hulɗa domin inganta kiwon lafiya da tallafa wa ’yan Najeriya masu rauni, musamman mut...

azubairu
Read More
Sarkin Musulmi Ya Bayyana Juma’a a Matsayin Ranar Farko ta Rabi’ul Awwal 1448 AH
Babban Labari Aug 14, 2026

Sarkin Musulmi Ya Bayyana Juma’a a Matsayin Ranar Farko ta Rabi’ul Awwal 1448 AH

Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana Juma’a, 1...

azubairu
Read More
NHRC Ta Yi Gargadi Kan Kalaman Tsokana Gaban Zaɓen Osun da na 2027
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 14, 2026

NHRC Ta Yi Gargadi Kan Kalaman Tsokana Gaban Zaɓen Osun da na 2027

Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Ƙasa (NHRC) ta nuna damuwa kan yawaitar kalaman ƙiyayya, kalaman tsokana, barazanar tashin hankali da kuma tsorat...

azubairu
Read More
NSA Ribadu Ya Jagoranci Tawagar Najeriya a Tattaunawar Tsaro da Amurka
Babban Labari, Labaran Ketare, Tsaro Aug 13, 2026

NSA Ribadu Ya Jagoranci Tawagar Najeriya a Tattaunawar Tsaro da Amurka

Mai ba Shugaban Ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya jagoranci manyan jami’an tsaro daga Najeriya zuwa birnin Washington, D.C., domin h...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!