YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Da Tinubu ya so APC ta lashe Osun, da ya je jihar da kansa, ingi wike
Babban Labari, Siyasa Aug 19, 2026

Da Tinubu ya so APC ta lashe Osun, da ya je jihar da kansa, ingi wike

Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi amfani da cikakken ƙarfin gwamnatin tarayya wajen ganin j...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kaduna ta musanta iƙirarin ASUU na cewa malamai sama da 200 sun bar KASU
Babban Labari, Labaran gida Aug 19, 2026

Gwamnatin Kaduna ta musanta iƙirarin ASUU na cewa malamai sama da 200 sun bar KASU

Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi watsi da iƙirarin Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) cewa sama da malamai 200 sun ajiye aikinsu a Jami’ar ...

azubairu
Read More
UAE ta dakatar da kasuwanci a Iran har sai baba-ta-gani
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 19, 2026

UAE ta dakatar da kasuwanci a Iran har sai baba-ta-gani

Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta sanar da dakatar da duk wata hulɗar kasuwanci da hada-hadar kuɗi da Iran har sai baba-ta-gani, sakamakon ƙara t...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kano ta ce za a fara karatu a Gaya Polytechnic nan ba da jimawa ba
Babban Labari, Labaran gida Aug 19, 2026

Gwamnatin Kano ta ce za a fara karatu a Gaya Polytechnic nan ba da jimawa ba

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana aniyarta ta fara harkokin karatu a Kwalejin Fasaha ta Gaya Polytechnic nan ba da jimawa ba, yayin da ake ci gaba da ai...

azubairu
Read More
Sojojin Ruwa sun ceto fasinjoji 22 da ’yan fashin teku suka yi garkuwa da su a Akwa Ibom
Babban Labari, Tsaro Aug 18, 2026

Sojojin Ruwa sun ceto fasinjoji 22 da ’yan fashin teku suka yi garkuwa da su a Akwa Ibom

Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta ce dakarunta sun ceto fasinjoji 22 da ’yan fashin teku suka yi garkuwa da su, tare da ƙwato wani jirgin ruwa na ...

azubairu
Read More
Ɗaliban ABU za su wakilci Najeriya a gasar ENACTUS ta duniya a Brazil
Babban Labari, Labaran gida Aug 18, 2026

Ɗaliban ABU za su wakilci Najeriya a gasar ENACTUS ta duniya a Brazil

Ɗaliban Jami’ar Ahmadu Bello (ABU), Zaria, za su wakilci Najeriya a gasar ƙirƙire-ƙirƙire ta jami’o’in duniya ta ENACTUS, wadda za a gudana...

azubairu
Read More
NDLEA ta kwace kilogiram 184.5 na hodar Iblis daga kamfanin aika kaya a Legas
Babban Labari, Labaran gida Aug 18, 2026

NDLEA ta kwace kilogiram 184.5 na hodar Iblis daga kamfanin aika kaya a Legas

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta ce jami’anta sun kwace kilogiram 184.5 na hodar Iblis (cocaine) daga wani kamfa...

azubairu
Read More
Oyedele: Gyare-gyaren tattalin arziki sun ƙara rabon FAAC zuwa sama da N2trn a wata
Babban Labari, Kasuwanci Aug 18, 2026

Oyedele: Gyare-gyaren tattalin arziki sun ƙara rabon FAAC zuwa sama da N2trn a wata

Ministan Kuɗi kuma Mai Gudanar da Tattalin Arziƙin Najeriya, Taiwo Oyedele, ya ce gyare-gyaren tattalin arzikin da gwamnatin tarayya ke aiwatarwa su...

azubairu
Read More
Iran ta ƙi buɗe Mashigar Hormuz har sai Amurka ta cika sharuddan yarjejeniyar
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 18, 2026

Iran ta ƙi buɗe Mashigar Hormuz har sai Amurka ta cika sharuddan yarjejeniyar

Kakakin Majalisar Dokokin Iran, Mohammad Baqer Qalibaf, ya sake jaddada cewa Iran ba za ta buɗe Mashigar Hormuz ba har sai Amurka ta cika dukkan shar...

azubairu
Read More
MDD: Kashi 40% na cibiyoyin kiwon lafiya ne ke da ingantattun bandakuna
Babban Labari, Lafiya Aug 18, 2026

MDD: Kashi 40% na cibiyoyin kiwon lafiya ne ke da ingantattun bandakuna

Majalisar Ɗinkin Duniya, MDD, ta ce kashi 40 cikin 100 na cibiyoyin kiwon lafiya a duniya ne kawai ke da muhimman ayyukan tsaftar muhalli, ciki har d...

azubairu
Read More
ASUU ta ce sama da malaman jami’a 200 sun bar KASU kan matsalolin gudanarwa
Babban Labari, Labaran gida Aug 18, 2026

ASUU ta ce sama da malaman jami’a 200 sun bar KASU kan matsalolin gudanarwa

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU), reshen Jami’ar Jihar Kaduna (KASU), ta ce sama da malaman jami’a 200, ciki har da masu muƙamin fa...

azubairu
Read More
Trump ya yi barazanar kai wa Oman hari kan rikicin mashigar Hormuz
Babban Labari Aug 17, 2026

Trump ya yi barazanar kai wa Oman hari kan rikicin mashigar Hormuz

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar kai wa Oman hare-haren bama-bamai idan ta “tsoma baki” ko ta kawo cikas ga ƙoƙarin Amurka kan yad...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!