Don't miss our Special Programs
Gwamnan jihar Osun, Adeleke ya koma Jam’iyyar Accord

Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke ya bayyana komawarsa Jam’iyyar Accord, inda ya ce a cikinta ne zai yi takarar neman wa’adin mulkinsa na biyu a zaɓen da za a yi a shekarar 2026. Gwamnan ya bayyana haka ne a wani…





