Tinubu Ya Bai Wa Kowace Ƴar Wasan Flamingos Miliyan 100 Bisa Lashe Kofin Duniya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bai wa kowace daga cikin ƴan wasan tawagar mata ta ƙasar da ba su wuce shekara 17 ba, wato Flamingos, kyautar kuɗi naira miliyan 100 bisa nasarar lashe gasar cin kofin duniya.
