AMMASCO RADIO NEWSROOM

Na gida

Manchester United Ta Sallami Kocinta Michael Carrick

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester United ta sanar da sallamar kocinta, Michael Carrick, sakamakon rashin kyakkyawan sakamako da ƙungiyar ke samu a gasar Firimiya ta Ingila.

Najeriya ta buƙaci samar da ɗorewar kuɗaɗe da ƙarfafa tsarin wakilan MDD

Najeriya ta yi kira da a samar da isassun kuɗaɗe masu ɗorewa da kuma tabbataccen tsarin bayar da tallafi ga ofishin masu kula da ayyukan Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD), domin inganta ayyukan raya ƙasa da cimma muradun ci gaba mai ɗorewa a ƙasashe mambobin ƙungiyar.

An naɗa Seyi Tinubu sarautar Ɗan Zakin Gwandu

Sarkin Gwandu, Alhaji Muhammadu Ilyasu Bashar, ya naɗa Seyi Tinubu, ɗan Shugaban Ƙasar Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, sarautar gargajiya ta Ɗan Zakin Gwandu.